10 lines
402 B
Plaintext
10 lines
402 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Lebiyatan",
|
|
"body": "Lebiyatan wani dodo ne na teku. Yana wakiltar azzalumin makiyi. (Duba: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Ka karya buɗaɗɗun maɓuɓɓulai da ƙoramai",
|
|
"body": "Yahweh yana sa maɓuɓɓugai da rafuffuka suna gudana daga ƙasa kamar dai ya buɗe ƙasa\ndomin su gudana. AT: \"Kun sa maɓuɓɓugai da ƙoramu suka malalo daga ƙasa\"\n(Duba: figs_idiom)"
|
|
}
|
|
] |