rachelua_ha_psa_tn_l3/90/03.txt

18 lines
988 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka kan komar da mutum ƙura",
"body": "Wannan na nufi cewa daidai kamar da mutum na fari, Adamu, daga kasa, Allah zai sa jikuna mutane su juya baya zuwa cikin kasa bayn da sun mutu. AT: \"Ka kan komar da mutane ƙura sa'adda suka utu\" (Dubi: figs_explicit). "
},
{
"title": "Ku zuriyar ɗan adam",
"body": "Wannan shine hanyar ce da ta taɓi 'yan adam dukka. AT: \"ku 'yan adam\" ko \"ku mutane\" (Dubi: figs_idiom)"
},
{
"title": "Domin shekaru dubu a gare ka kamar jiya ne data wuce, kamar kuma sa'ar tsaro ce ta dare",
"body": "Marubuci yana nufi cewa tsawo ƙayadadden lokacin a gani kamar kajeruwan ƙayadadden lokaci ne ga Allah. AT: \"Ka duba shekaru dubu daidai ne da gwana guda da ta wuce, ko kamar 'yan kaddan sa'a cikin dare\" ko \"Daidai yawan shekaru dubu ba shi da tsawo lokaci gare ka\" (Dubi: figs_simile)"
},
{
"title": "a ganin ka",
"body": "A nan \"gani\" na wakiltar tunani ko ra'ayi. AT: \"ga kai\" (Dubi: figs_metonymy)"
}
]