rachelua_ha_psa_tn_l3/84/03.txt

10 lines
395 B
Plaintext

[
{
"title": "mashillira ta yi wa kanta sheka inda zata ajiye 'ya'yanta",
"body": "\"inda zata sa ƙwai kuma ta kula da jariranta\""
},
{
"title": "waɗanda suka zauna cikin gidanka",
"body": "Zai yiwu ma'anoni su ne 1) \"su\" suna nufin firistocin da suke aiki na dindindin a cikin haikalin ko\n2) \"su\" suna nufin mutane gaba ɗaya waɗanda suka zo suka yi sujada a haikalin."
}
]