rachelua_ha_psa_tn_l3/83/09.txt

10 lines
320 B
Plaintext

[
{
"title": "kayi wa Midiyan",
"body": "Anan \"Midiyawa\" suna wakiltar mutanen Midiyan. AT: \"aka yi wa\nMidiyawa\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "zama kamar taki domin ƙasa",
"body": "Wannan yana nufin gawawwakin Sisera da Yabin ba a binne ba amma an bar su suna ruɓewa.\n(Duba: figs_simile)"
}
]