rachelua_ha_psa_tn_l3/37/22.txt

18 lines
827 B
Plaintext

[
{
"title": "Waɗanda Allah ya sawa albarka",
"body": "Wannan nau'ikan daidaituwa ne na daidaici. Wadanda Allah yabasu akasin wadanda Allah ya tsine musu. (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "waɗanda ya la'anta zasu",
"body": "Ana iya bayyana wannan azaman mai aiki. AT: \"Waɗanda Allah ya yi wa albarka\"\n(Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Ta wurin Yahweh ne hanyoyin mutum ke kafuwa",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yahweh shine ya taimaka wa\nmutum ya sami nasara\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Ko da ya ke yana tuntuɓe, ba zai faɗi ba",
"body": "Anan “tuntuɓe” da “faɗuwa” suna nuni ne ga yadda mutumin ya aikata a mawuyacin lokaci.\nAT: \"Duk da cewa yana da mawuyacin lokaci, ba zai gaza ba gaba ɗaya\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]