rachelua_ha_psa_tn_l3/36/05.txt

6 lines
420 B
Plaintext

[
{
"title": "Amintaccen alƙawarinka, Yahweh, na kaiwa har zuwa sammai",
"body": "Ana maganar girman alkawarin Allah mai aminci kamar ana magana ne da shi kamar abu ne\nwanda ya kai sama. Cikakken sunan \"aminci\" za a iya fassara shi azaman sifa. AT: \"amincin alkawarinku ... yana da girma ƙwarai\" ko \"Ku ... ku masu aminci ne ga alkawarinku kamar yadda sammai suke sama da ƙasa\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]