rachelua_ha_psa_tn_l3/35/27.txt

10 lines
286 B
Plaintext

[
{
"title": "marmarin kuɓutata",
"body": "Anan \"tabbatarwa\" yana nufin Yahweh na shela ko hukunta mai zabura mara laifi."
},
{
"title": "Bari Yahweh ya ɗaukaka",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Bari mu yabi Yahweh\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]