rachelua_ha_psa_tn_l3/119/97.txt

10 lines
403 B
Plaintext

[
{
"title": "MEM",
"body": "Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na goma sha uku. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 97-104 ta fara da wannan harafi."
},
{
"title": "dokokinka kullum suna tare dani",
"body": "Kullum tunani game da dokokin Allah an yi magana game da sai ka ce dokokin wasu abu ne da marubuci ke ajiye tare da shi a kulluyaumi. (Dubi: figs_metaphor)"
}
]