rachelua_ha_psa_tn_l3/119/37.txt

22 lines
736 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka juya idanuwana daga duban wofintattun abubuwa",
"body": "Wannan musili ne da ke nufin da wani da ke marmarin abubuwan da ba ta da dawwamammen daraja. (Dubi : figs_metaphor)"
},
{
"title": "ka rayar da ni cikin hanyoyinka",
"body": "\"ka sa in iya zama kamar yadda ka so in zama\""
},
{
"title": "rayar da ni",
"body": "\"ka sa rai na ƙarfi\" ko \"ka ba ni ƙarfin\""
},
{
"title": "Ka cika wa bawanka alƙawarin da kayi ga waɗanda ke girmama ka",
"body": "Ka yi wa bawanka abin da ka alƙawarta ka yi wa waɗanda ke girmama ka\""
},
{
"title": "bawanka",
"body": "Marubucin na magana game da kansa a masayi bawan Allah ya nuna tawali'un sa. AT: \"ni, bawanka\" (Dubi: figs_explicit)"
}
]