rachelua_ha_psa_tn_l3/119/23.txt

14 lines
556 B
Plaintext

[
{
"title": "Koda ya ke shugabanni sun ƙudurta suka yi mani maƙarƙashiya",
"body": "\"Koda ya shugabanni sun yi shiri don cuta na kuma suka ce mugu abubuwa game da ne\""
},
{
"title": "Alƙawaran farillanka sune nake jin daɗi",
"body": "Alƙawaran farillanka na sa ni farincikin sosai.\""
},
{
"title": "sune kuma ke yi mini jagora",
"body": "Farillan Allah sune an yi magana game da sai ka ce su mutane ne. AT: \"sune kuma kamar mashawarata hikima gare ni\" ko \"kuma suna ba ni shawara mai hikima\" (Dubi figs_personification)"
}
]