rachelua_ha_psa_tn_l3/119/19.txt

10 lines
877 B
Plaintext

[
{
"title": "Ni bãƙo ne a cikin ƙasar",
"body": "bãƙo ne wanda ba zai daɗe sosai a cikin ƙasar ba. AT: \"Ina nan kamar bãƙo da ke zama a gajerewar lokaci cikin ƙasar\" ko 2) rashin sani shari'ar Allah marubucin sai ka ce yana nan bãƙo wanda bai sani shari'ar ƙasar ba. AT: \"Ina da rashin sani kamar bãƙo cikin ƙasar\" (Dubi: figs_metaphor) "
},
{
"title": "An rushe marmarina ",
"body": "Marubuci na magana game da marmarinsa kasancewa da karfi sosai sai ka ce suna cikin zafi. AT: \"Cikin rai na na matukan marmarin ya sani\" ko \"Rai na na ciwo saboda ina son in sani sosai\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]