rachelua_ha_psa_tn_l3/119/157.txt

22 lines
808 B
Plaintext

[
{
"title": "Masu zaluntatana",
"body": "Suna mai zuzzurfar ma'ana \"masu zaluntata\" za'a iya fassara ta ta amfani da fi'ili \"zalunta.\" AT: \"Waɗanda suna zalunta na\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "ban bar bin",
"body": "Wannan shine salon zance. \"Ban tsaya da yin biyayyan ba\" ko Ban tsaya da gaskantawa ba\" (Dubi: figs_idiom)"
},
{
"title": "dokokinka na alƙawari",
"body": "Sauran mai yiwuwa ma'ana sune \"shaidar\" ko \"dokokin.\" Duba yadda ka fassara wannan a 78:5."
},
{
"title": "maciya amana",
"body": "Siffan \"maciya amana\" za'a iya fassara ta kamar yadda a jimlar suna. AT: \"mutane maciya amana\" ko \"waɗanda sun ci amana na\" ko \"abokan gaba na\" (Dubi: figs_nominaladj)"
},
{
"title": "ba su ajiye ba",
"body": "\"ba sa biyayya da\""
}
]