rachelua_ha_psa_tn_l3/119/123.txt

22 lines
1004 B
Plaintext

[
{
"title": "Idanuna sun gaji sa'ad da nake jiran",
"body": "A nan \"idanu\" na gabatad da dukkan mutum. AT: \"Na gaji saboda na yi ta jira sosai\" (Dubi: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "cetonka da maganarka mai adalci",
"body": "Suna mai zuzzurfar ma'ana \"ceto\" za'a iya bayyana ta kamar yadda a fi'ili. AT: \"gama ka cece ni kamar yadda ka alƙawarta ka yi\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "maganarka mai adalci",
"body": "A nan \"magana\" na gabatad da abin Allah ke sanad da mutane. AT: \"alƙawarin adalcinka\" (figs_metonymy)"
},
{
"title": "Ka nuna wa bawanka ",
"body": "Marubuci na magana game da kansa kamar \"bawanka.\" AT: \"Ka nuna mani\" ko \"Ka nuna mani, bawanka\" (Dubi: figs_123person)"
},
{
"title": "amincin alƙawarinka",
"body": "Suna mai zuzzurfar ma'ana \"amincin\" za'a iya bayyana ta kamar yar bab ko siffa. AT: \"cewa kana kaunar na da amincin\" ko \"cewa kana da aminci gare ni saboda alƙawarinka\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
}
]