rachelua_ha_psa_tn_l3/116/18.txt

18 lines
580 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Mutum wanda yi wannan waƙa na cigaba da yi magana."
},
{
"title": "Zan cika ... dukkan mutanensa",
"body": "Fassara wannan aya daidai yadda ka fassara 116:12."
},
{
"title": "cikin harabun gidan Yahweh",
"body": "Kalmar \"gida\" na nufin da haikali Yahweh. AT: \"cikin tsakar gida haikalin Yahweh\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "a tsakiyarki, Yerusalem",
"body": "Marubucin na magana da Yerusalem kamar ko da yake ita mutum ne. AT: \"cikin Yerusalem\" (Dubi: figs_personification da figs_apostrophe)"
}
]