rachelua_ha_psa_tn_l3/116/01.txt

10 lines
507 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "yana jin murya ta da kuma roƙe-roƙe na domin jinƙai",
"body": "A nan kalman \"murya\" yana gabatad da mutum wanda yana magana. Jimlar \"roke-roke na domin jinkai\" na bayyana abin da ya ke magana kuma ana iya fassara ta tare da jimla fi'ili. AT: \"yana jin na sa'ad da na roka shi domin jinkai\" (Dubi: figs_synecdoche da figs_abstractnouns)"
}
]