rachelua_ha_psa_tn_l3/102/11.txt

18 lines
757 B
Plaintext

[
{
"title": "Kwanakina sun zama kamar inuwar data gushe",
"body": "Dauda ya kwatanta lokacinsa da ta rege masa a duniya da inuwa mai koɗewa. AT: \"Lokaci na na kasancewa da rai gajerewa ce kamar inuwa na maraiceda ba dadewa ba zaya tafi\" (UDB) (Dubi: figs_simile)"
},
{
"title": "na kuma yanƙwane kamar ciyawa",
"body": "Sa'ad da jikin Dauda ya zama kumama kuma yana kusa da karshen rayuwansa, ya kwatanta kansa da ciyawar mai yankwanewa. AT: \"jiki na ya zama kumaman kamar yadda ciyawa ke yankwanewa\" (Dubi: figs_simile)"
},
{
"title": "kuma shahararka ta dukkan tsararraki ce",
"body": "\"zaka zama da shaida domin dukkan tsararraki masu zuwa\""
},
{
"title": "shahara",
"body": "kasancewa da sani daga mutane masu yawa"
}
]