rachelua_ha_psa_tn_l3/22/11.txt

14 lines
859 B
Plaintext

[
{
"title": "Kada ka yi nisa dani",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai kyau. AT: \"Ku zo kusa da ni\" (Duba: figs_litotes)"
},
{
"title": "Bajimai masu yawa sun kewaye ni",
"body": "Marubucin yayi magana ne game da makiyansa kamar bijimai. Wannan yana jaddada yadda maƙiyansa suke da haɗari da ƙarfi. AT: \"Ina da makiya da yawa kuma suna kama da bijimai waɗanda ke kewaye da ni; sun zama kamar bijimai masu ƙarfi daga Bashan da suka\nkewaye ni\" (Duba:figs_metaphor da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Sun buɗe bakinsu da girma gãba dani kamar zaki mai ruri yana yagar abin da ya kama",
"body": "Marubucin yayi magana game da abokan gabansa kamar zakuna wadanda bakuna a shirye suke su cinye shi. Makiyansa na iya yin karya don bata masa suna. Ko kuma suna iya yi masa barazana da farmaki. (Duba: figs_metaphor)"
}
]