rachelua_ha_psa_tn_l3/06/03.txt

14 lines
768 B
Plaintext

[
{
"title": "har sai yaushe wannan zai ci gaba",
"body": "Dauda yayi amfani da wannan tambayar don ya nuna cewa baya son ci gaba da jin rauni da\ndamuwa. AT: don Allah, kada ku bar wannan ya ci gaba! \"(Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Gama a cikin mutuwa ba a tunawa da kai",
"body": "Cikakken sunan \"ambaton\" yana wakiltar yabo. AT: \"Gama lokacin da mutane\nsuka mutu, ba za su ƙara yabon ku ba\" (Duba: figs_metonymy da figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "Don wane ne zai yi maka godiya a Lahira?",
"body": "Dauda ya yi amfani da wannan tambayar don ya nanata cewa babu wani a cikin Lahira da zai\ngode wa Allah. AT: \"Babu wanda ke cikin Lahira da zai ba ku godiya!\" ko \"Matattu\nba za su iya yabonka ba!\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]