18 lines
588 B
Plaintext
18 lines
588 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "mai fankama da rashin hankali ba",
|
|
"body": "Wannan jimla biyu na ma'ana yana na asalinta abu daya `kuma na jadada yadda girman kai mutanen nan yake. (Dubi: figs_doublet)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Zan nemi masu aminci na ƙasar su zauna a gefena",
|
|
"body": "Wannan yana ma'ana cewa Dauda zai kyale waɗannan mutane su zama kusa da shi kuma su yi zama da shi. AT: \"Zan kyale masu aminci a kasar su zauna da ni\" (Dubi: figs_idiom)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": " masu aminci",
|
|
"body": "Wannan yana nufa mutane wanda suna da aminci ga Allah. "
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "",
|
|
"body": ""
|
|
}
|
|
] |