rachelua_ha_psa_tn_l3/51/05.txt

14 lines
685 B
Plaintext

[
{
"title": "An haife ni a cikin zunubi",
"body": "Kasancewa mai zunubi ana magana akan kasancewa cikin mugunta. AT: \"Na\nkasance mai zunubi ne lokacin da aka haife ni\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "tun daga cikin mahaifiyata, ina cikin zunubi",
"body": "Kasancewa mai zunubi ana magana akan kasancewa cikin zunubi. AT: \"ko da mahaifiyata ta ɗauki cikina, ni mai zunubi ne\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "kana so in yi marmarin aminci cikin zuciyata",
"body": "“Zuciyar cikin” tana wakiltar 1) sha'awar mutum ko 2) dukan mutumin. AT: \"kuna\nson in so amintacce\" ko \"kuna so na zama amintacce\" (Duba: figs_metonymy da figs_synecdoche)"
}
]