rachelua_ha_psa_tn_l3/02/10.txt

6 lines
286 B
Plaintext

[
{
"title": "To yanzu, ku sarakuna, ku ji gargaɗi; ku mai da hankali, ku sarakunan duniya",
"body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna da ma'anoni iri ɗaya. AT: \"Don haka yanzu, ku\nsarakuna da shuwagabanin duniya, a gargaɗe ku kuma a gyara ku\" (Duba: figs_parallelism)"
}
]