[ { "title": "Yana tunawa a cikin ransa", "body": "Jimla nan \"tunawa a cikin ransa\" na nufi a tuna da wani abu. AT: \"yana tuna da\"(Dubi: figs_idiom) " }, { "title": "alƙawarin da yayi da Ibrahim ... rantsuwarsa ga Ishaku", "body": "Waɗannan jimla dukka biyun su \"alƙawarin\" da \"rantsuwar\" suna nufi alƙawari ɗaya da Yahweh ya yi ga mutanensa. (Dubi: figs_parallelism)" }, { "title": " rantsuwarsa ga Ishaku", "body": "Tana iya zama da taimako a kara kalmomi da aka rasa. AT: \"rantsuwarsa da ya ba wa Ishaku\" (Dubi: figs_ellipsis) " } ]