[ { "title": "Na kwanta ba tare da yin barci ba, kamar tsuntsun dake kaɗaici", "body": "Marubuci ya kwatanta kanasa da tsuntsu don ya jadada kaɗaici da yake ji. (Dubi: figs_simile) " } ]