[ { "title": "Shi garkuwane ga duk wanda yake neman mafaka a wurinsa", "body": "Garkuwa tana kare soja. Dauda yayi magana kamar Allah garkuwa ne yana kare shi. Duba\nyadda kuka fassara wannan a cikin Zabura 3: 3. AT: \"Kai, Ya Yahweh, ka kiyaye kamar garkuwar duk wanda ya nemi mafaka a gare ka\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Gama wane ne Allah sai Yahweh? Wane ne dutse in ba Allahnmu ba?", "body": "Amsar da aka bayar ba kowa bane. AT: \"Yahweh ne kawai Allah! Allahnmu kaɗai\nne dutse!\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "wanda ya ke sa mutanen da basu da aibu a kan hanyarsa", "body": "Anan Dauda yayi magana game da rayuwar da ke faranta wa Allah rai kamar ana ɗora shi a\nkan madaidaiciyar hanya. AT: \"yana sa marar laifi ya yi rayuwa ta adalci\" (Duba: figs_metaphor)" } ]