[ { "title": "tuna da", "body": "\"tuna da.\" Dubi yadda \"tuna da\" an fassara ta cikin 20:3. (Dubi: figs_idiom) " }, { "title": "dukkan iyakokin duniya ... dukkan duniya ", "body": "Wannan metonyms ne domin mutanen duniya. AT:m\"mutane daga dukkan iyakokin duniya ... dukkan mutanen duniya\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": " zasu ga nasarar Allahnmu", "body": "Suna mai zuzzu'rfar ma'ana \"nasara\" ana iya fassara ta ta yin amfani da fi'ili \"cin galaban wani ko wasu.\" AT: \"zasu ga Allahmu ya ci galaban abokan gabansa\" (Dubi: figs_abstractnouns)" }, { "title": "ɓarke da waƙa ... kuyi waƙa domin murna ... kuyi waƙoƙin yabo", "body": "\"ba zato ba tsammani ya fara yin waƙa da farinciki\" ... yi waƙa domin kana da farinciki\" ... yi waƙa ga Allah\"" } ]