[ { "title": "an cinye mu a cikin fushinka ... a cikin fushinka kuma mun gigice", "body": "Allah cikin fushinsa na hallaƙawa mutane faɗaɗɗece sai ka ce fushin Allah wutane wanda ke ƙona mutane gaba daya. Wannan na iya bayana ta a cikin fom aiki. AT: \"Ka hallaƙa mu cikin fushinka\" (Dubi: figs_metaphor da figs_activepassive) ... \"kuma sa'adda ka ke fushi muna cike da tsoro ƙwarai\" " }, { "title": "Ka jejjera zunubanmu a gabanka, laifofinmu na ɓoye kuma kasa su a hasken gabanka", "body": "Allah na la'akari da zunuban mutane faɗaɗɗece sai ka ce zunuban kamar abu ne da zai iya ajiye a gabansa da kansa kuma ya dubi su. AT: \"Ka Gani dukkan al'amarin mai zunubi da muka yi, ko da al'amaren zunubi da muka yi a ɓoye\" (Dubi: figs_metaphor)" } ]