[ { "title": "Ya zuba masu nama kamar ƙura", "body": "Marubucin yayi magana ne game da Yahweh yana sa tsuntsaye su faɗo daga sama kamar\ntsuntsayen suna ruwan sama wanda Yahweh ya sa su fadi. Ya kamanta yawan tsuntsayen da\nƙura. AT: \"Ya sa nama ya faɗo daga sama kamar ruwan sama, kuma akwai da\nyawa daga ciki har ya rufe ƙasa kamar ƙura\" (Duba: figs_metaphor da figs_simile)" } ]