[ { "title": "fushinsa kuma ya hari Isra'ila", "body": "Marubucin yayi maganar Yahweh yana azabtar da Isra'ila lokacin da ya fusata kamar dai\nfushinsa mutumin da ya auka wa Isra'ila ne. AT: \"saboda ya fusata, sai ya auka\nwa Isra'ila\" (Duba: figs_personification)" } ]