[ { "title": "Zai yiwu Allah ya shirya teburi a cikin jeji?", "body": "Ana iya fassara wannan azaman bayani. AT: \"Ba mu yi imani cewa Allah da\ngaske zai iya shimfida mana tebur a jeji ba!\" ko \"Allah, ka gwada mana cewa da gaske kana iya\nshimfida mana tebur a cikin jeji!\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "Amma zai yiwu ya bada gurasa kuma? Zai iya tanada nama domin mutanensa?", "body": "Mutane suna yi wa Allah dariya don ya wulakanta shi da waÉ—annan tambayoyin. AT: \"Amma ba za mu yarda cewa zai iya ba mu burodi ba ko kuma ya samar da nama ga\nmutanensa har sai mun ga yana yi.\" (Duba: figs_rquestion)" } ]