[ { "title": "Suka ƙalubalanci Allah", "body": "Suna son Allah ya tabbatar da cewa zai iya yin abin da ya ce zai yi kafin su gaskata da shi." }, { "title": "domin ƙosar da marmarinsu", "body": "\"don haka za su iya ci yadda suka ga dama\"" } ]