[ { "title": "gare shi wanda ya isa a ji tsoronsa", "body": "\"Yahweh, wanda za su ji tsoronsa\"" }, { "title": "Ya datse ruhun 'ya'yan sarakai", "body": "Jimlar \"Ya yanke ruhu\" karin magana ne wanda ke nufin Ya karya ruhun ko Ya kaskantar da kai. AT: \"Ya ƙasƙantar da sarakuna\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "sarakunan duniya sun ji tsoron sa", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"sarakunan duniya suna tsoronsa\"\n(Duba: figs_activepassive)" } ]