[ { "title": "Bari sama da ƙasa su yabe shi", "body": "Anan ana maganar sama da ƙasa da tekuna kamar mutane ne masu iya yabon Allah. (Duba: figs_personification)" }, { "title": "tekuna da dukkan abubuwan dake iyo a cikinsu", "body": "An nuna cewa \"Bari ... yabe shi\" ya kamata a fahimta anan. AT: \"ya bar shi tekuna\nkuma duk abin da ya motsa a cikinsu ya yabe shi\" (Duba: figs_ellipsis)" }, { "title": "Gama Allah zai ceci Sihiyona", "body": "Anan \"Sihiyona\" tana nufin mutanen da suke Sihiyona. AT: \"Allah zai ceci\nmutanen Sihiyona\" (Duba: figs_metonymy)" } ]