[ { "title": "yasa fuskarsa ta haskaka wajenmu", "body": "Marubucin yayi magana game da Yahweh yana nuna musu alheri kamar fuskar Yahweh ta haskaka musu. AT: \"ku aikata mana yadda ya kamata\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "domin a san hanyoyinka a duniya", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"mutane na iya sanin hanyoyinku a\nbayan ƙasa\" (Duba: figs_activepassive)" } ]