[ { "title": "Ka yi wa shekara dajiyar alherai", "body": "Anan an ba da \"shekara\" ta ɗan adam ta sanya kambi. AT: \"Kun girmama shekara\nta girbi mai kyau\" (Duba: figs_personification)" }, { "title": "ka sa tuddai suyi farinciki", "body": "Marubucin yayi maganar kyawawan tuddai kamar mutanen farin ciki, kuma farin ciki kamar sutura. AT: \"tuddai kamar mutane suke sa farin ciki\" ko \"tuddai kamar mutane ne\nmasu farin ciki\" (Duba: figs_personification da figs_metaphor)" } ]