[ { "title": "Kai ne ka kwantar da rurin tekuna", "body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna da ma'ana iri ɗaya kuma ana amfani dasu tare don ƙirƙirar\nkyakkyawan ra'ayi akan mai sauraro ko karatu. AT: \"ci gaba da rurin teku\" (Duba: figs_parallelism)" } ]