[ { "title": "Domin kai Allah a Sihiyona ne, yabonmu", "body": "Wannan yana magana game da yabo kamar dai mutum ne wanda zai iya yin aiki da kansa.\nAT: \"A gare ku kai kaÉ—ai, Allah a Sihiyona, za mu yabe mu\" (Duba: figs_personification)" }, { "title": "da wa'adodinmu", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"za mu yi abin da muka alkawarta\nmuku cewa za mu yi\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "za ka kuma gafarta su", "body": "Kalmar \"su\" tana nufin \"laifofinmu.\"" } ]