[ { "title": "laifina yana gabana kullum", "body": "Rashin iya mantawa da zunubansa ana maganarsa kamar koyaushe suna gabansa inda zai\ngansu. AT: \"A koyaushe ina sane da zunubaina\" ko \"Ba zan iya mantawa da zunubaina ba\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "kuma na yi abin mugunta a fuskarka", "body": "Kalmar nan “gani” a nan tana wakiltar hukunci. Yahweh ya ga ayyukan Dauda, bai kuma yarda\nda su ba.AT: \"abin da kuke ganin mugunta ne\" ko \"abin da kuke ganin mugunta\nne\" (Duba: figs_ellipsis)" } ]