[ { "title": "Ku yi shiru ku sani Ni ne Allah", "body": "Anan, Allah ya fara magana." }, { "title": "Zan sami ɗaukaka a cikin al'ummai; Za a ɗaukaka ni a duniya", "body": "Waɗannan jimlolin guda biyu ma'anarsu ɗaya ce kuma suna jaddada cewa mutanen kowace\nal'umma a duniya za su ɗaukaka Allah. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Mutane daga kowace al'umma za su girmama ni; mutane a duk faɗin duniya za su\nɗaukaka ni\" (Duba: figs_parallelism da figs_activepassive)" }, { "title": "Yahweh mai runduna na tare da mu; Allah na Yakubu ne mafakarmu", "body": "Marubucin yayi magana game da Allah kamar dai shine wurin da mutane zasu iya zuwa don\naminci. Duba yadda kuka fassara waɗannan layukan a cikin Zabura 46: 6.\n(Duba: figs_metaphor)" } ]