[ { "title": "Kamar yadda mariri ke marmarin rafukan ruwa, haka nake ƙishinka, Allah", "body": "Marubucin ya kwatanta son da yake yi wa Allah da muradin barewar ƙishirwa ga ruwa." }, { "title": "yaushe zan zo in bayyana a gaban Allah?", "body": "Marubucin ba ya yin wannan tambayar don ya sami amsa sai dai don ya nuna tsananin\nsha'awar kasancewa a gaban Allah. (Duba: figs_rquestion)" } ]