[ { "title": "Zan lura da furcin da zan yi ", "body": "A nan \"lura ko kallo\" wani karin magana ne da ke nufin \"kula da hankali.\" AT: \"Zan mai da hankali ga abubuwan da zan faɗi\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "kada in yi zunubi da harshe na", "body": "A nan \"harshe\" yana nufin jawabin marubuci. AT: \"don kada in yi magana game\nda abin da ya saɓa wa Yahweh\" (Duba: figs_metonymy)" } ]