[ { "title": "mugu da azzalumin", "body": "Wannan baya nufin wani takamaiman mutum ba. Magana ce ta gama gari. (Duba: figs_personification)" }, { "title": "kamar koren itace a ƙasarsa ta asali", "body": "Anan ana maganar wadatar mugu kamar mutumin lafiyayye ne wanda yake girma a ƙasa mai kyau. (Duba: figs_simile)" } ]