[ { "title": "ban taɓa ganin an yashe da adali ba", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yahweh ya rabu da mai adalci\"\n(Duba figs_activepassive)" }, { "title": "'ya'yansa sun zama albarka", "body": "\"'ya'yansa sun girma don albarkar wasu\"" } ]