[ { "title": "yana lura da marasa abin zargi", "body": "'Kula' yana nufin kare wani. Anan \"marasa laifi\" yana nufin mutane marasa aibu. AT: \"yana kare mutane marasa aibu\" (Duba: figs_idiom da figs_nomialadj)" }, { "title": "a lokacin masifa ba", "body": "Wannan jumlar tana nufin masifu, kamar su yunwa. AT: \"idan masifa ta faru\" (Duba: figs_idiom)" } ]