[ { "title": "amma waɗanda ke jiran Yahweh", "body": "\"amma waɗanda suka dogara ga Yahweh\"" }, { "title": "zasu gãji ƙasar", "body": "Ana maganar mallakar ƙasar kamar ana karɓa azaman gado. AT: \"za su karɓi\nƙasar a matsayin mallakarsu\" ko \"za su zauna lafiya a ƙasar\" (Duba: figs_metaphor)" } ]