[ { "title": "ka yi kiwo cikin aminci", "body": "Ana magana da aminci kamar dabba ce da za a ƙarfafa ta ta ciyarwa a makiyaya mai kyau.\nAT: \"ciyar da aminci\" ko \"ƙara aminci\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "zai biya maka buƙatun zuciyarka", "body": "Anan “zuciya” tana wakiltar yanayin mutum da tunanin sa. AT: \"zurfin sha'awarku,\ncikinku\" ko \"abubuwan da kuka fi so\" (Duba: figs_metonymy)" } ]