[ { "title": "Sun buɗe bakunansu da girma gãba da ni", "body": "Dalilin da yasa suke buda bakinsu shine su tuhumi marubucin. AT: \"Suna yi min\nihu don su zarge ni\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Ka tãda kanka ka kuma farka domin ka kare ni", "body": "Wannan baya nufin Allah yana bacci. Marubucin yana son Allah ya shiga tsakani. Duk kalmomin guda biyu suna da ma'ana iri ɗaya kuma suna jaddada gaggawar wannan buƙatar. AT: \"Ina jin kamar kuna barci! Ku farka\" (Duba: figs_metaphor da figs_doublet)" } ]