[ { "title": "Sun sãka mani nagarta da mugunta", "body": "Wannan magana ne wanda ke nufin sun mayar da mugunta a madadin kyawawan abubuwan\nda suka samu. AT: \"Saboda kyawawan abubuwan da na yi musu, suna aikata\nmin abubuwa marasa kyau\" (Duba: figs_metaphor)" } ]