[ { "title": "Mugunta zata kashe mai mugunta", "body": "An bayyana mugunta kamar mutum ne wanda zai iya kashe mutane. AT:\n\"Mugayen ayyukan mugaye zasu kashe su\" (Duba: figs_personification)" }, { "title": "Waɗanda suka ƙi masu adalci za a hallakar da su", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yahweh zai la'ane waɗanda suka ƙi\nadalai\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "Babu ɗaya daga cikin waɗanda ke neman mafaka wurinsa da za a kaya", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. Hakanan za'a iya bayyana shi a cikin tsari mai kyau.\nAT: \"Yahweh zai gafarta wa duk wanda ya dogara gare shi\" (Duba: figs_activepassive da figs_litotes)" } ]