[ { "title": "ya ajiye tekuna cikin ɗakunan ajiya", "body": "Marubucin ya bayyana yadda aka halicci tekuna kamar Allah ne ya sa su a ɗakin ajiya. AT: \"yana sanya tekuna a wurinsu, kamar yadda mutum yake sanya hatsi a cikin ma'ajiya\"\n(Duba: figa_metaphor)" }, { "title": "Bari dukkan ƙasar taji tsoron Yahweh", "body": "A nan \"tsaya cikin tsoro\" wani karin magana ne da ke nufin \"ku firgita.\" AT:\n\"girmama shi\" (Duba: figs_idiom)" } ]