[ { "title": "An datse ni daga fuskarka", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Kun cire ni daga wurinku\" (Duba: figs_activepassive da figs_idiom)" }, { "title": "duk da haka ka ji roƙona domin taimako", "body": "Anan ana iya bayyana \"roƙo\" tare da fi'ili. AT: \"kun ji na nemi taimako\" (Duba: figs_abstractnouns)" } ]